- Lyrics
- Album list
Yung
-
Gsm
Abeg tins hang me for kano. I dey tell you say kano dey sweet Allah Shey you don call me say you don went to Jos? Toh I will come tomorrow insha Allahu in the morning ma sef
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Mimah ta kira ni a GSM shege a Abuja Na dauke ta a mota na sa mata KissFM Tana son players Na nuna mata wasan Kobe da Iverson Ki zo mu je outing KFC is just one block from esctacy Kuna son ku gan ni a show ba komai mallam show me the benjamins Kara musu gyara Gyara musun kari just for the emphasis Young Mamman Shatta Harka da ni fa you gonn need membership UK har US S.A suna nema na a embassy Ni ma na zo ku ji ni Ni ma fito da sabon kampani Kai baba kawai ka bari sun san na shigo da sabon lapazi Safiyya ƴar Jaji wei in kai ta party a Abu Dhabi Ashey kin yi mun safi Deina kame-kamai ki kama bayani London to Miami Ba wani rapper mai kai mun hari Sister lets party Step up ki bar saurayin ki a rami In ya kira ki a layi Ki kashe waya ki ce mai ba service Ki same ni a office Na san kina son harka da bosses
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM
Matan Lagos Ba su son harka if you're not famous If you're not holding Find more lyrics at ※ Mojim.com No need for all of the dogon story Just flash that paper Ba ta ATM she would call you later Dauke ta a mota Bentley ko Porsche Beema ko Honda Shi ya sa ma na kasa Na yi kokari ama sanda na pasa Shi ya sa ta kira ka Ta ce meet me at S.B ta jira ka Ta chanza maka harka Yanzu ba kudin mai ka saka a mota Yanzu ba ka clubbin Ba ka zuwan yawo Ba ka outing Kuma tana ta Lodging Kuma tana ta catwalk tana ta bouncing Ta kudin baban ka Ta ba ni missed call da wayan maman ta Na kira na ce how far ta ce Yung I miss you please come over Na bi ta gida Na bi ta daki one touch Over!
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM
Mimah ta kira ni a waya Halima ta kira ni a waya Binta ta kira ni a waya Diza ta kira ni a waya
(Black super hero music)
Mima ta kira ni a waya limah ta kira ni a waya Binta ta kira ni a waya Hadiza ta kira ni a waya
-
|